1/31/2021 0 Comments Bbc Labarai Hausa
Karanta karin báyani next Article sharé tools Facebook Twittér Aika View moré share options Sharé this post Cópy this link Káranta karin bayanai kán wannan máshigin An wallafa á 16:26 14 Oktoba 2020 16:26 14 Oktoba 2020 West Ham na daf da daukar Benrahma West Ham na daf da kammala daukar dan wasan Brentford, Said Benrahma kan fam miliyan 30 kafin ranar Jumaa da za a rufe kasuwar saye da sayar da yan kwallo ta Ingila.Karanta karin báyani next Article sharé tools Facebook Twittér Aika View moré share options Sharé this post Cópy this link Káranta karin bayanai kán wannan máshigin An wallafa á 15:25 14 Oktoba 2020 15:25 14 Oktoba 2020 An dakatar da mutumin da ya yi kalaman nuna wariya kan Salah An dakatar da wani mai goyon bayan West Ham United daga shiga sabgogin tamaula shekara uku, bayan da ya tabbatar ya yi wa Mohamed Salah kalaman nuna wariya da cin zarafi.
Bbc Labarai Hausa Rar Da PeleKaranta karin báyani next Article sharé tools Facebook Twittér Aika View moré share options Sharé this post Cópy this link Káranta karin bayanai kán wannan máshigin An wallafa á 14:55 14 Oktoba 2020 14:55 14 Oktoba 2020 Neymar ya kusan tarar da Pele a cin kwallaye a Brazil Neymar na biye da Pele a jerin wadanda ke gaba a ci wa tawagar Brazil kwallaye, bayan da ya ci Peru uku rigis a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2022.![]() Karanta karin báyani next Article sharé tools Facebook Twittér Aika View moré share options Sharé this post Cópy this link Káranta karin bayanai kán wannan máshigin An wallafa á 14:34 13 Oktoba 2020 14:34 13 Oktoba 2020 Ronaldo ya kamu da cutar korona Hukumar kula da kwallon kafar Portugal ta ce dan wasan Juventus Cristiano Ronaldo ya kamu da cutar korona. Karanta karin báyani next Article sharé tools Facebook Twittér Aika View moré share options Sharé this post Cópy this link Káranta karin bayanai kán wannan mashigin Pagé 1 of 100 rewind previous Navigate to the next page next Navigate to the last page forward. BBC ba zá ta dauki aIhakin abin da ké kunshi a wásu shafukan na dában ba. Asalin hoton, KAN0 GOVERNMENT HOUSE Báyanan hoto, Kwankwaso dá Ganduje sun rába gari bayan zabén 2015 A halin da ake ciki dai za a ci gaba da bibiyar yadda tafiyar kungiyar ta Kwankwasiyya za ta kasance a bangare guda, da kuma yadda Gwamna Abdullahi Ganduje zai ci gaba da jan ragamar jihar a daya bangaren. Daya daga cikin tasirin kurkusa da wannan hukunci zai yi shi ne sauya fasalin kungiyar siyasar Kwankwasiyya, wacce tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kafa tun bayan komawarsa kan karagar mulki tsakanin shekarar 2011 zuwa 2015. Wannan kungiya dai ta yi suna sosai a Najeriya, inda magoya bayan tsohon gwamnan kuma tsohon Sanata na mazabar Kano ta Tsakiya, ke tawassali da irin ayyukan ci gaba da suka ce shugaban nasu ya yi a wancan lokacin, domin kafa hujjar farin jinin da kungiyar take da shi a fagen siyasa. Wane ne ké yunkurin sasanta Kwankwasó da Ganduje Wadanné kalubale ne ké gaban Abdullahi Gandujé Me ya sá gwamnatin Ganduje ké takun-saka dá mawakan Kannywood Sái dai tun báyan zaben 2015 da kuma barakar da ta kunno kai tsakanin Sanata Kwankwaso da mutumin da ya gaje shi a mukamin gwamna, Abdullahi Ganduje, kungiyar Kwankwasiyya ta soma samun matsala. Wasu daga cikin manyan mabiyanta sun koma bangaren Gwamna Ganduje. Kafin su rába gari, Abdullahi Gandujé da Kwankwasó, sun yi muIkin jihar Kano taré, lokacin da Kwankwasó ke matsayin gwámna, Ganduje kuma mátaimakinsa. Wani abu da ya sake raba kan yan kungiyar ta siyasa ta Kwankwasiyya shi ne matakin da Gwamna Ganduje ya dauka - lokacin da ya hau karagar mulkin jihar - na goge sunan Kwankwasiyya daga gine-ginen gwamnati wadanda tsohon Gwamna Kwankwaso ya rubuta - da alama domin ka da a manta da ayyukan da ya yi lokacin shugabancinsa. Asalin hoton, FacébookKwankwaso For President 2019 Bayanan hoto, Dubban magoya bayan Sanata Kwankwaso ne suka amsa kiran sa na kaddamar da takara Daga bisani kuma Gwamna Ganduje ya daina sanya jar hula, wadda ita ce alamar kungiyar, lamarin da ya sake bakanta ran mabiyan Sanata Kwankwaso. Ba yau fárau ba Kazalika gábanin zaben 2019, wasu na-hannun daman Sanata Kwankwaso, wadanda suka hada da tsohon mataimakin Gwamna Ganduje, Hafiz Abubakar da kuma tsohon shugaban hukumar kula da sufurin jiragen ruwa ta Najeriya, Aminu Dabo, sun sauya sheka daga PDP zuwa APC. Amma wasu másana harkokin siyasa ná ganin hukuncin dá Kotun Kolin Najériya ta yanke ná yin watsi dá karar da dán takarar gwamnan jihár na jámiyyar PDP, Abba Kábir Yusuf, ya shigár yana kalubalantar zabén Gwamna Ganduje, zái yi tasiri kán Kwankwasiyya fiye dá duk sauran ábubuwan da suka fáru a baya. Mutane da dama sun kalli fafutikar siyasa da shariar tsakanin Abba Kabir da Gwamna Ganduje tamkar fafatawa ce tsakanin Kwankwasiyya da Gandujiyya, wato tafarkin siyasar Gwamna Ganduje musamman ganin cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso shi ne kashin bayan siyasar PDP, da dan takararta Abba Kabir wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida. Asalin hoton, FacébookRabiu Sulaiman Bayanan hóto, Rabiu SuIaiman Bichi ya tába zama sakataren gwámnatin jihar Kano Iokacin mulkin Kwankwasó Hukuncin Kotun KoIin ná nufin duk wani dán siyasa da ké boyon bayan tsóhon Gwamna Kwankwaso zái ci gaba dá yin azumin siyása har a kaIla zuwa shekarar 2023, lokacin da ake sa ran za a sake buga kugen siyasa. Yan siyasar Najériya na tsoron taIauci Amma wasu ná ganin ai shékara kwana ce, yáyin da wasu ké cewa siyasa yár dabara ce, dón haka akwai dámar bangaren Kwánkwasiyyar su sake názari, su kuma kára shan damara dómin yin amfani dá kura-kuran gwámnatin Ganduje, dómin su samu kárin karbuwa da fárin jini da kumá yin tasiri á jihar, ko dá ba su kán karagar mulki á yanzu. Sai dai kámar yadda dabiar yán siyasar Najeriya také, gaIibinsu sun fi so suná tare da mái mulki domin tsóron talauci, don háka hukuncin kotun zái jarraba mabiya wánnan kungiya ta Kwánkwasiyya domin tantance áinihin karfin akidarsu dá kuma juriyarsu á siyasance. Tuni dai shugaban jamiyyar PDP na jihar Kano, wanda kuma jigo ne a kungiyar ta Kwankwasiyya, Rabiu Sulaiman Bichi, ya sauya sheka daga jamiyyar zuwa jamiyyar APC mai mulki. Rabiu Bichi yá tabbatar wá BBC fitarsa dága PDP zuwá APC yana mái cewa Ita siyása ta gaji hákasauya sheka, mutum idán yana ganin zái ci gaba á wurin da yaké, yana da yáncin yin hakan, idán kuma yana gánin zai canza nán ma yana dá yanci, ai dá muna cikin gwámnati muka ajiye. Amma wasu fitattun matasa na PDP kuma mabiya Kwankwasiyya sun ga baiken matakin da Rabiu Bichi ya dauka, suna mai cewa son zuciya da kuma rashin tsayayyar akida ne suka sanya shi fita daga jamiyyar. Wani matashi dán jamiyyar tá PDP, Salisu Yáhaya Hotoro, ya cé masu rikon ámana ya kamata á rika bai wá shugabanci a jámiyyar. Ya kuma yi kira ga jagoransu, Sanata Kwankwaso, ya gwada irinsu matasa domin ganin an samu shugabanci na rashin cin amana. Sai dai masana harkokin siyasa irin su Kabiru Saidu Sufi, Malami a Kwalejin Ilimi da Share Fagen Shiga Jamia (CAS) da ke Kano, ya ce ficewar shugaban jamiyyar ta PDP a jihar Kano da wasu irinsa da ka iya biyo baya, za ta iya girgiza kungiyar da farko, amma daga baya komai zai iya komawa daidai a tafiyar ta Kwankwasiyya., in ji shi. Matasa na taré da Kwankwasiyya Dá ma án yi hasashen fáruwar ficewar wasu dága cikin PDPn Kanó da ma kungiyár Kwankwasiyya, kuma dá farko wannan mátaki zai girgizá su amma doréwar wannan kungiyar zái dogara ne gá yadda jagoransu Kwankwasó zai gudanar dá alamuransa. Yana iya dubá dalilan ficewar jigógin da niyyar magancé hakan idan ákwai dalili. Kada ka mánta kuma akwai mátasa da suká ci moriyar gwámnatin Kwankwaso inda áka kai wasu káratu kasashen waje sánnan aka inganta ráyuwar wasu. Amma ka sán yana da kyáu a jamiyya dá kungiya akwai mánya da zá su yi jagóranci da kuma mátasa da zá su ingiza táfiya, in ji MaIam Kabiru Sufi. Wasu masana kumá na gánin hukuncin Kotun KoIin ka iya sáuya tunanin jamaa dá yadda suke kaIlon dokokin zabe dá tsarin shariar kásar. Farfesa Jibrin lbrahim, masanin kimiyar siyása ya wallafa á shafinsa na Facébook jim kadan báyan yanke hukuncin, céwa: Idan har ána son gudanar dá sahihin zabe, doIe ne yan kása su dauki mátakan kare nasarar zabénsu domin kuwa hukumómi ba abin dógaro ba ne.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |